Jawabin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda (PhD, CON), Founder kuma Grand Patron, Gwagware Foundation,
Jawabin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda (PhD, CON), Founder kuma Grand Patron, Gwagware Foundation,

Mai Girma Gwamna ya kai ziyarar ta’aziyya ga al’ummar Unguwar Mantau, inda aka yi rashin ‘yan uwa da dama.

👉 A jawabin sa, ya yi addu’ar Allah Ya jikan mamatan, Ya gafarta musu, Ya kuma ba iyalai da al’umma hakurin jure wannan babban rashi.

Bugu da ƙari, Gwamna ya yi alkawarin aiyuka masu zuwa domin inganta rayuwar jama’a:
✅ Gina makaranta domin sauƙaƙa wa yara samun ilimi.
✅ Gina sabon asibiti domin kula da lafiyar al’umma.
✅ Gina masallaci domin ƙarfafa addini da hadin kai.
✅ Gyaran hanya da samar da ingantaccen sufuri.
✅ Ƙarfafa tsaro domin kare rayuka da dukiyoyi.

🔹 Ya jaddada cewa gwamnatin jihar tana tare da al’ummar Mantau a kowane lokaci, tare da tabbatar da kyautata rayuwar jama’a baki ɗaya.


✍️ Gwamna Dikko Umaru Radda
(PhD, CON)
Founder & Grand Patron, Gwagware Foundation.

📍 Unguwar Mantau

WhatsApp